MAHINMANCIN MOTSA JINI

Motsa jiki ana nufin yin wani aiki dazai sa zuciyanka yar inga bugawa a sauri wanda hakan zai haifar harda kayi zufa. A takaice kenan. Shi motsa jini ya kunshi gudu, tafiya mai tsayi bicycle etc.



Motsa jiki yanada amfani ta fanoni daban daban kamar haka:

1.   Motsa jiki yana samar da wani sinadari ko nace chemicals a brain inmu wato endorphin. Shi wannan chemical yana samar da farin ciki wa mutun exactly irin wanda yan shaye shaye suke bukata wanjen samun farin cikin. To with motsa jiki bama buka tan yin shaye shaye.

2.   Motsa jiki yana gina wasu tsoka a jikin mu irin su skeletal muscles, cardiac muscles and smooth.

3.   Motsa jiki yana kara karfin kashi jinkinmu

4.   Motsa jiki yana kare mu daga samun cuttutuka kamar su ciyon siga, hawan jinni, cancer da kuma cholesterol stress etc.

5.   motsa  jiki yana samar mana da better skin care wanda yana bude hanyoyin jini da kuma isar da kowani cinadarin wajen ajiyarsa. Sai kaga skin inka yana ta shining batare da wani cream ba

6.   motsa jiki yana kara bude hanyoyin jinni a brain inmu wanda hakan yana kara mana retaintive memory.

 

According WHO (world health organisation) bincike yanuna cewa mutun yana bukatan almost 150-300 min wajen motsa jiki.